Hamza Dogo
Wannan tasha mai suna Hamza dogo TV show zamurika kawo muku finafinai masu kayatarwa da wakoki da wasu shirye shirye kamar film din barkwanci film din nishadi da kuma ban alajabi bogo dakari wakokin yabon Annabi SAW na majalasi da dai saurasu domin Karin bayani ane memu ko kuma gmail.hamzadogo1@gmail.com