BBCHausa
BBC Hausa YouTube: Dandali ne na yada labaran bidiyo da BBC Hausa ke wallafa wa a shafinsa na intanet wato www.bbchausa.com. Tunatarwa: Banda Zagi, Batanci da Talla a Wannan Shafi. Tambari da Sunan BBC mallakar kamfanin ne. Jama'a basu da izinin yin amfani da su. Hakan zai kai ga daukar matakin doka.
BBC Hausa - Sama da Shekaru 50 na Labaran Duniya da Rahotannin da suka Shafi Rayuwar ku