MuBaRaKeey Tv. Channel ne da zata na kawo muku abubuwa da suka shafi technology na zamani da koyon naura me kwakwalwa da yaren hausa Wannan itace tasha ta farko a arewacin nigeria wanda komai nata ze kasance da hausane.