Wannan tasha an samar da itace domin nunwa duniya al`adar hausawa na dambe domin ana yintane duk sallah ko kakan noma wanda suke ma zaune a arewacin Nigerian domin shawara tambaya ko korafi akiramu awanna lumbar 07034665258