MUNE AREWA
Mune Arewa tv Tasha ce wadda zata dinga Kawo muku labarai daga Masana'antarmu Ta kannywood, Da ma abubuwan mamaki da nishadi, abubuwan da suka shafi addini da matsalolin Al'umma wanda suke faruwa a ciki da kuma wajen Nigeria.
Kana da Damar Fadin Ra'ayinka domin MUNE AREWA TV gurine wanda zaka fadi raayinka Ka dannan SUBSCRIBE domin zama cikakken da Wannan Tasha Mun gode.